YANZU YANZU: Gwamnatin Kano Karkashin jagoranci Abba gida gida ta fara rabon kayan Abincin da Tumakai da Awakai na kiwo da ragona, Sai kayan Abincin kimanin Buhu 80,000 Shinkafa da Masara
Yayin Rabon Kayan Gona Da Kayan Abinci Wanda Hukumar KNARDA Take Kaddamarwa Karkashin Jagarancin Dr. Faruq Lawan Kurawa .
Wanda Zai Kandamar Da Kayan Abinci Da Kayan Aikin Gona Engr. Abba Kabir Yusuf Kayan Sune Kamar Haka
Shinkafa Buhu 3,000
Masara 6,000
Supported 10,000
Bayan Haka Akwai Awakai,
Tumakai, da Rago Kimanin 7,000
Wadan nan domin tabine cikin kayan da suka fara karasowa, Akwai dubun dubatar su a nan gaba kadan Insha Allah








Post a Comment