Alhamdulillah
Assalamu Alaikum Maza da Mata manya da Yara
Ina masu bukar Damar yin waka?
Qasidah |Soyayya | Siyasa | Aure | Hip/hop | Gospel, Etc.
To nesa tazo Kusa
Muna farin Cikin Ranar Daku An Bude Sabon Studio Agarin kachia
Me suna
Royal Sound Studio And Musical industry
Royal Sound Studio And Musical industry
Sun tanadar muku Kaya Aiki Kala-Kala
na Gargajiya Da kuma na Zamani
Bugu da Kari
Sun Tanadar muku
Mawaka masu basirar gaske da kuma Salo Na musamman
Wakar Bikin Aure
Wakar Bikin suna
Wakar sarauta
Wakar Birthday
Wakar Tallata kasuwanci
Da wasan kwai kwayo na barkonci
Dadai Sauransu.
?
Royal Sound Studio And Musical industryADDRESS
Alhaji Tanko Mai Citta plaza Along Kaduna Road Unguwar Zage-Zagi Kachia LG Kaduna state.
Sunada kwarewa wajen tace murya
Da kuma Doka kidar da ta dace
Karku Bari Abaku Labari
Se kunzo

Post a Comment